Solomon Lange Lyrics - Nagode

Sabon rai, ka bani, nagode
Ceto, ka bani, nagode
Taimako, ka bani, nagode
Nasara, ka bani, nagode
Iyali, ka bani, nagode
Abokane, ka bani, nagode

Chorus:
Sujada ne nake
Godiya ne nake
Sujada ne nake
Godiya ne nake
Sujada ne nake, ya Yesu
Godiya ne nake, a!
Sujada ne nake, mai Ceto
Godiya ne nake, a!

Kai ka share Hawaye
Kai ka wanke Zunubi
Kai ka bani Salama
Kai ka bani yanci
Kai ka bani Warkasuwa
Kai ka bani Hikima
Ma-so-yi-na, nagode!

Chorus:
Sujada ne nake
(Sujada, sujada)
Godiya ne nake
(Godiya, godiya)
Sujada ne nake – Mai Ceto na
(Sujada, sujada)
Godiya ne nake
(Godiya, godiya)
Sujada ne nake – ya Yesu
(Sujada, sujada)
Godiya ne nake, a!
(Godiya, godiya)
Sujada ne nake – Mai Fansa
(Sujada, sujada)
Godiya ne nake, a!
O! O! O! O!..

Sarkin Runduna
Allan alloli
Kai mai iko – O! O!

Nagode (Nagode), Nagode (Nagode)
Nagode (Nagode), Nagode (Nagode)
Nagode (Nagode), Nagode (Nagode)
Nagode (Nagode), Nagode (Nagode)

Ya Yesu, nagode
(Nagode)
Ni, nagode
(Nagode)
Mai iko, nagode,
(Nagode)
Ni, nagode
(Nagode)
Taimako, nagode
(Nagode)Nagode
(Nagode)
Mai Fansa, nagode
(Nagode)
Nagode
(Nagode)
Ya Allah nagode
(Nagode)
Ni nagode
(Nagode)
Mai Iko, nagode
(Nagode)
Ni, Nagode
(Nagode)
Mai Mulki, nagode
(Nagode)
Ai, nagode
(Nagoda)
Ni nagode
(Nagode)
Ai, nagode
(Nagode)

Hai! 4x

(Sujada ne nake, idan na iso da godiya)
Ma-so-yi na, godiya ne nake
(Godiya ne nake, idan na iso da sujada)
Sujada ne nake, mai ceto na
(Sujada ne nake, idan na iso da godiya)
Godiya ne nake
(Godiya ne nake, idan na iso da sujada)
(Sujada ne nake, sujada, sujada)
(godiya ne nake, godiya, godiya)
Kai ka share Hawaye
(Sujada ne nake, Sujada, sujada)
Kai ka bani Salama
(godiya ne nake, godiya, godiya)
Nagode, nagode, nagode
Nagode, nagode, O! Ho!

Nagode!